NOMA TUSHEN ARZIKI: Kaddamar Da Shirin Samar Da Wadatattun Iraruwa A Yankunan Karkarar Jamhuriyar Nijar, Kashi Na Daya, Afrilu 12, 2022

Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, shugaban kungiyar Manoma da Masu Saida Iri ta Jamhuriyar Nijar, Alhaji Yusufu Maizama, ya yi karin haske kan kaddamar da shirin samar da wadattatun iraruwa na zamani a yankunan karkara.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Kaddamar Da Shirin Samar Da Wadatattun Iraruwa A Yankunan Karkarar Jamhuriyar Nijar - PT I