NOMA TUSHEN ARZIKI: Irin Matakan Da Gwamnatin Katsina Ke Dauka Don Inganta Noman Rani, Kashi Na Daya - Janairu 02, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya tattauna da Gwamnan jihar Katsina, Dikkon Umar Radda, kan tsari da kuma irin matakan da suke dauka, domin inganta noman rani a jihar.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matakan Da Gwamnatin Katsina Ke Dauka Don Inganta Noman Rani '6"33".mp3