NOMA TUSHEN ARZIKI: Hukumar NABDA Zata Saki Sabon Nau'in Irin Masara Na Tela Da Aka Inganta A Najeriya, Kashi Na Daya - Oktoba 31, 2023

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai duba batun sabon nau'in irin masara na Tela da aka ingata da hukumar NABDA za ta fitar nan da watan Disamba na wannan shekara.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hukumar NABDA Zata Saki Sabon Nau'in Irin Masara Na Tela Da Aka Inganta A Najeriya, Kashi Na Daya - Oktoba 31, 2023.mp3