NOMA TUSHEN ARZIKI: Hukumar NABDA Zata Saki Sabon Nau'in Irin Masara Na Tela Da Aka Inganta A Najeriya, Kashi Na Biyu - Nuwamba 07, 2023

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai duba batun yadda manoma za su samu sabon nau'in irin masara na Tela da aka ingata a Najeriya, wanda hukumar NABDA za ta fitar nan da watan Disamba na bana.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hukumar NABDA Zata Saki Sabon Nau'in Irin Masara Na Tela Da Aka Inganta A Najeriya 6'52.mp3