NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Shugaban Kamfanin Samar Da Kayayyakin Noma Na Jihar Jigawa JASCO, Kashi Na Uku, Satumba 13, 2022

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na karshe na tattauna da Manajan Darekta na kamfanin samar da kayayyakin noma na jihar Jigawa wato JASCO, Alhaji Rabi'u Khalid, kan yadda suke samar da kayayyakin noma ga manoma a kananan hukumomin 30 da ke fadin jihar.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Shugaban Kamfanin Samar Da Kayayyakin Noma Na Jihar Jigawa JASCO PT3