NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Ministan Harkokin Noma Da Samar Da Abinci Na Najeriya Kan Noman Rani Na Bana, Kashi Na Daya - Janairu 23, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya tattauna da Karamin Ministan Harkokin Noma da Samar da Abinci na Najeriya, Sanata Aliyu Sabi Abdullahi, kan ayyukan da suka fara wajan taimakawa manoma masu noman rani. A bangaren Sashen Kasuwa kuwa za ku ji irn yadda farashin wasu kayan masarufi ya kasance.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Ministan Noma Da Samar Da Abinci Na Najeriya Sanata Aliyu Sabi Abdullahi Kan Noman Rani.mp3