NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Noma Da Kiwon Dabbobi Na Zamani a Najeriya - Kashi Na Biyu - Janairu 10, 2023

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, za mu daura a inda muka tsaya a makon jiya, inda muke tattauna da kwararre kan harkokin noma da kiwon dabbobi na zamani a Najariya, Alhaji Ahmed Sani Ibrahim, wanda shi ne shugaban kamfanin Ansar Technology. Ibrahim ya fara karin bayani kan ire-iren dabaru da na’urori, har da fasahohi da suke amfani da su wajen saukaka ayyukan Noma a Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Noma Da Kiwon Dabbobi Na Zamani a Najeriya.mp3