NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Noma Da Kiwon Dabbobi Na Zamani a Najeriya - Kashi Na Daya - Janairu 03, 2023

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya tattauna da kwararre kan harkokin noma da kiwon dabbobi na zamani a Najariya, Alhaji Ahmed Sani Ibrahim, wanda shi ne shugaban kamfanin Ansar Technology. Ibrahim ya yi karin bayani kan ire-iren dabaru da na’urori, har da fasahohi da suke amfani da su wajen saukaka ayyukan Noma a Najeriya dama yadda suke ilimantar da manoma da tallafa musu.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Noma Da Kiwo Na Zamani a Najeriya.mp3