NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Harkokin Noma A Kan Batun Bunkasa Noma A Najeriya - Kashin Na Daya - Afrilu 18, 2023

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya duba batun bayar da tallafi ko bashi ga manoma a Najeriya, domin bunkasa harkokin noma a kasar.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Kwararre Kan Harkokin Noma A Kan Batun Bunkasa Noma A Najeriya.mp3