NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Gwamnan Jigawa Kan Tallafin Noma Da Aka Bai Wa Manoma - Fabrairu 13, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ya tattauna da gwamnan jihar Jigawa, Mallam Umar Namadi, kan tallafin noman rani da suka bai wa manoma. A bangaren Sashen Kasuwa kuwa za ku ji irn yadda farashin wasu kayan masarufi ya kasance.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Gwamnan Jigawa Kan Tallafin Noman Alkama Da Aka Bawa Manoma .mp3