NOMA TUSHEN ARZIKI: Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Lokacin Azumin Watan Ramadan - Maris 28, 2023

Mohammed Baballe 2

Shirin na wannan makon ya duba batun yadda kayan masarufi ke tashi a lokacin azumin watan Ramadan.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Lokacin Azumin Watan Ramadan.mp3