WASHINGTON D.C. —
Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako ya duba batun matakin da gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta dauka na hana fitar da wasu nau'in kayan abinci zuwa kasashen waje, yayin da aka fara girbin kayan abinci na damunar bana.
Saurari rahoto na musamman da Souley Moumouni Barma ya hada mana kan batun:
Your browser doesn’t support HTML5