NOMA TUSHEN ARZIKI: Farashin Kayan Masarufi Sun Fara Sauka A Najeriya - Febrairu 25, 2025

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya duba batun saukar farashin kayan masarufi a Najeriya.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Farashin Kayan Masarufi Sun Fara Sauka A Najeriya.mp3