NOMA TUSHEN ARZIKI: Daukewar Ruwan Sama Da Wuri Ya Haddasa Fargabar Samun Karancin Abinci A Arewacin Nijar, Kashi Na Daya, Satumba 11,2022

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya isa jihar Agadas ta jamhuriyar Nijar, inda ya tattauna da Darektan Ma’aikatar Gidan Gona na jihar Agadas, Mahamane Ma'azu Umaru Sanda, kan yadda damunar bana ta dauke da wuri da kuma wasu batutuwa da ke yin barazara a iya fuskantar karancin abinci.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Dauke Ruwan Sama Da Wuri Ya Haddasa Fargabar Samun Karancin Abinci A Arewacin Nijar PT1