NOMA TUSHEN ARZIKI: Bitar Hira Da Shugaban Manoman Damagaram a Nijar Da Shugaban Kungiyar Manoman Alkama ta Najeriya - Disamba 6, 2022

Mohammed Baballe

Shirin na wannan makon ya yi bitar hira da shugaban manoman jihar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar, Alhaji Lawali Hamma, kan irin matsalolin da manoma ke fuskanta da kuma hira da Shugaban kungiyar manoman Alkama ta Najeriya, Dr. Salim Sale Muhammad, kan irin tallafin da gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba su.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Bitar Hirar Shugaban Manoman Damagaram Da Shugaban Manoman Alkama Na Najeriya