NOMA TUSHEN ARZIKI: Bita - Matsalolin Da Manoma Ke Fuskanta a Ghana - Disamba 20, 2022

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, zai kawo muku bita kashi na uku, a cikin jerin shirye shiryen da muka gabatar muku a wannan shekarar da muke ban kwana da ita. Shirin ya duba irin matsalolin da manoma ke fuskanta a Ghana.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Bita - Matsalolin Da Manoma Ke Fuskanta a Ghana