NOMA TUSHEN ARZIKI: Bayani Kan Yadda Ake Ingata Iraruwa - Farfesa Abdullahi Mustapha, Kashi Na Biyu - Yuli 23, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ci gaban tattauna wa da shugaban Ma'aikatar Fasahar Kyautata Halittu (NABDA), Farfesa Abdullahi Mustapha, kan yadda ake ingata iraruwa da fasahar zamani.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Bayani Kan Yadda Ake Ingata Iraruwa - Farfesa Abdullahi Mustapha .mp3