NOMA TUSHEN ARZIKI: Batun Shirin Gwamnatin Najeriya Na Kirkiro Da Sabuwar Ma'aikatar Kula Da Bunkasa Kiyo, Kashi Na Daya - Satumba 24, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon ya duba batun shirin gwamnatin Najeriya na kirkiro da sabuwar ma'aikatar kula da bunkasa kiyo a kasar.

Saurari cikakken rahoto na musamman da wakilinmu Muhammad Nasir ya hada mana.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Batun Shirin Gwamnatin Najeriya Na Kirkiro Da Sabuwar Ma'aikatar Kula Da Bunkasa Kiyo.mp3