Nijar, ECOWAS, EU Da MDD Sun Fara Karbe Makamai Da Ake Rike Da Su Ba Bisa Ka’ida Ba

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar tare da hadin gwiwar kungiyar ECOWAS, EU da Majalisar Dinkin Duniya, sun fara wani aikin karbe makamai da mutane ke rike da su ba bisa ka’ida ba a fadin kasar.