VOA60 DUNIYA: TURKEY Firaministan Kasar Turkey Na Yin Makoki Tunawa Da Wadanda Yan Tadda Suka Kashe, Maris 17, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Firai ministan Turkiyya ya yi jimamin wadanda suka rasa rayukansu a harin da aka kai Ankara ranar Lahadi, wanda kungiyar tsagerun TAK sun dauki alhakin kaiwa.