VOA60 AFIRKA: UGANDA Yan Sanda Sun Cafke Shugaban ‘Yan Adawan Uganda Kizze Besigye, Afrilu 06, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Yan sanda sun cafke shugaban ‘yan adawan Uganda Kizze Besigye, yayin da ake zaman dar-dar bayan zaben kasar da aka yi.