NAKASA BA KASAWA BA: Yanayin Da Masu Bukata Ta Musamman Suka Yi Zaben 2023 A Najeriya, Maris 2, 2023

Souley Mummuni Barma

A wannan makon shirin ya leka Najeriya inda aka gudanar da babban zaben kasar a ranar Asabar 25 ga watan Fabrairun 2023.

Yanayin da masu bukata ta musamman suka yi nasu zaben shi ne abinda shirin na wannan makon ke maida hankali akansa. Wakilin sashen hausa na Muryar Amurka a Sokoto da Kebbi Muhammad Nasir, ya ba da bayani akan yadda ta kaya a wadanan jihohi na yankin arewa maso yamma.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Yanayin Da Masu Bukata Ta Musamman Suka Yi Zaben 2023 A Najeriya