NAKASA BA KASAWA BA: Yadda Wani Matashi Mai Tawaya a Kafafu Ke Fafitikar Nemar Wa Kansa Abin Dogaro Kashi Na 2: Yuli 28, 2022

Souley Mummuni Barma

Shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon cigaban hirar Yadda Wani Matashi Mai Tawaya a Kafafu Ke Fafitikar Nemar Wa Kansa Abin Dogaro tare da wakiliyar muryar Amurka Zainab Babaji.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

SHIRIN NAKASA BA KASAWA BA JULY 28.mp3