NAKASA BA KASAWA BA: Yadda Masu Bukata Ta Musamman A Najeriya Ke Ba Da Gudummawa Wajen Ci Gaban Al’umma, Kashi Na Daya – Disamba 7, 2023

Souley Mummuni Barma

Shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan mako, zai duba batun yadda masu bukata ta musamman ke fafutuka da nufin ba da gudunmowa a harkokin ci gaban al’umma a Najeriya.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Yadda Masu Bukata Ta Musamman A Najeriya Ke Ba Da Gudummawa Wajen Ci Gaban Al’umma.mp3