NAKASA BA KASAWA BA: Wani Mai Nakasa Da Ya Rungumi Aikin DJ A Jihar Adamawa, Kashi Na Biyu - Agusta, 03, 2023

Souley Mummuni Barma

Shirin Nakasa na wannan makon, cigaban tattauna ne da wani mai nakasa mai sana’ar DJ da ke jihar Adamawan Najeriya.

Saurari cikakken shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA