NAKASA BA KASAWA BA: Waiwaya Maganin Mantuwa, Tattaunawa da Ibrahim Sagir, Disamba, 15, 2022

Souley Mummuni Barma

A farkon watan yunin da ya shige, shirin ya safka a birnin tarayyar Najeriya Inda wakiliyar Sashen Hausa Medina Dauda ta tantauna da Ibrahim Sagir, daya daga cikin shugabanin kungiyar masu bukata ta musamman, bugo da kari sarkin ‘yan kasuwa nakasassun Abuja. A kashin farko na wannan hira bakon shirin ya fara da yin bayani akan yanayin zamantakewa tsakanin nakasassun Abuja a kungiyance.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Waiwaya Maganin Mantuwa, Tattaunawa da Ibrahim Sagir