NIAMEY, NIGER —
A shirin Nakasa na wannan makon zamu dora daga inda muka tsaya ne a makon jiya da muka samu bakuncin wasu nakasassu masu kere-keren kayayakin fata har ma suke koyar da jama'a wannan sana'a a Ghana da Najeriya, don bada gudunmowar da za ta kara ci gaban al’umma.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5