NIAMEY, NIGER —
A shirin Nakasa na wannan makon mun leka kasar Kamaru ne inda mata masu bukata ta musamman suka dage da neman na kai.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5