NAKASA BA KASAWA BA: Masu Nakasa Da Ke Wankin Mota, Sarrafa Sabulu Don Dogaro Da Kai, Satumba 11, 2024

Souley Mummuni Barma

Yau shirin ke bankwana da Safiyatu Musa mai buga subulu a Ghana, da Oumarou Garba inkiya Oumarou manchot mai wankin mota a Kamaru.

Malama safiyatu na daga cikin matan da suka sami horo akan dubarun buga sabulu daga wata kungiyar NGO. La’akari da mahimmancin wannan sana’a ya sa ta fara tunanin samun babban jarin da zai bata damar inganta yawan sabulun da ta take sarrafawa.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Masu Nakasa Da Ke Wankin Mota, Sarrafa Sabulu Don Dogaro Da Kai