NAKASA BA KASAWA BA: Masu Bukata Ta Musamman A Ghana Sun Bukaci Hukumomi Su Kara Taimaka Musu, Mayu 3, 2023

Souley Mummuni Barma

Rashin ayyukan yi ko jarin fara kasuwanci wata matsala ce da ke daga hankulan masu bukata ta musamman a Ghana, kasar da ke samun bakuncin dimbin nakasassu daga kasashen Afrika ta yamma da nufin samun rayuwa mai inganci.

Kamar yadda za a ji a wannan rahoto na wakilin sashen hausa a Kumasi Hamza Adam, wadannan mutane sun bukaci hukumomi da ma al’umma su dubi wannan lamari don fitar da su daga harkar bara, watakila ma a nan gaba su taimaki wasu mabukatan na daban.

Saurari cikakken shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Masu Bukata Ta Musamman A Ghana Sun Bukaci Hukumomi Su Kara Taimaka Musu