NAKASA BA KASAWA BA: Mai Bukata Da Ke Taka Rawar Gani A Harkokin Canji, Yuli 03, 2024

Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa na wannan makon mun sauka ne a gundumar Madarounfa dake jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar inda wani mai bukata ta musamman ke taka rawar gani a harkokin canji bayan da a baya ya kwatanta yin wasu sana’o’i na daban.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Mai Bukata Da Taka Rawar Gani A Harkokin Canji, Yuli 03, 2024.mp3