NAKASA BA KASAWA BA: Kungiyoyin Nakasassun Nijar Na Neman Hanyar Taimaka Kaddamar Da Wata Kati Domin Masu Bukata Ta Musamman - Mayu 29, 2024

Souley Mummuni Barma

Hukumomi a jamhuriyar Nijar da hadin gwiwar gamayyar kungiyoyin Nakasassun kasar sun dukufa da neman hanyoyin da zasu taimaka a kaddamar da wata kati domin masu bukata ta musamman.

Tabbatar da wannan tsari da aka shafe gomman shekaru ana kom gaba kom baya akansa, mataki ne da zai bai wa wannan rukuni na al’umma damar samun sassauci a fannoni da dama abinda ke zama wani ci gaba a yunkurin samar da daidaito a tsakanin Nakasassu da sauran jama’ar kasar.

Saurari shirin Souley Barma:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA