NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Shugaban Kungiyar Makafi Na Jihar Kano Musa Mohammed-Maris, 24, 2022

Souley Mummuni Barma

Shirin Nakasa Ba Kasawa ba na wannan makon ya yi hira da shugaban kungiyar makafi na jiohar Kano Musa Mohammed Kura wanda ya ja hankulan hukumomi akan batun ilmin masu bukata ta musamma.

Saurari cikakken bayanin nasa a shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA Ba KASAWA BA: Shugaban Kungiyar Makafai Ya Yi Kira Ga Hukumomi Akan Batun Ilmin Masu Bukata