A makon jiya shirin ya zo da bayanan kasuwar baje kolin da nakasassu mata masu sana’ar hannu suka bude a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijer a ci gaba da karfafa matakan yaki da dabi’ar bara. Sai dai bayanai na nuni da cewa, jama’a ba su fahimci mahimmancin wannan yunkuri na kungiyoyin nakasassu ba a bisa la’akari da karancin masaya a tsawon kwanakin da kasuwar ta yi ta na ci.
Ga Karin bayani a ci gaban hira da jagorar nakasassu mata masu sana’ar hannu Madame Boukari kadidjatou Amadou:
Your browser doesn’t support HTML5