NAKASA BA KASAWA BA: Halin Da Masu Bukata Ta Musamman Ke Ciki A Najeriya, Oktoba 19, 2023

Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon mun sauka ne a tarayyar Najeriya domin duba halin rayuwar da masu bukata ta musamman suka tsinci kansu a wannan lokaci da farashin komai ya tashi sakamakon janye tallafin man fetur, a kuma wannan lokacin da darajar takardar Naira ta fadi kasa sosai.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Halin Da Masu Bukata Ta Musamman Ke Ciki A Najeriya, Oktoba 19, 2023.mp3