NAKASA BA KASAWA BA: Batun Samar Wa Mata Nakasassu Aikin Yi, Nuwamba 23, 2023

Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - Shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon ya tattauna ne akan hanyoyin samar da sana’o’i wa mata nakasassu a jihar Kaduna dake Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASAWA BA: Braun Samar Wa Mata Nakasassu Aikin Yi, Nuwamba 23, 2023.mp3