Najeriya Ta Janye Daga Yarjejeniyar AFCFTA

Africa

Janyewar da Najeriya ta yi daga yarjajjeniyar kasuwancin AFCFTA na cigaba da janyo cece kuce tsakanin 'yan kasa, musamman ma kwararru.

Kwararru a Najeriya sun bayyana cewa Najeriya bata shirya bane shiyasa ta janye daga yarjejeniyar AFCFTA kuma bata ma gama fahimtar mecece yarjejniyar ba sun kara da cewa abin kunya ne a gare ta .Wannan yarjejeniya ta kunshi wadansu kudurori da aka cimma cikin kaashe 55 na Africa domin ya saukaka kasuwanci da bangaren masamna'antu na Africa saboda a kullum kasashen Africa basa cinikayya da junan su sunfi yi da kassaashen turai shine ake tunnain idan kasashen africa suka hada kansu, zai inganmta sana'oi a Africa ta wajen rage haraji da inganta masana;antu domin in aka samu ragin farashin kayan amfani yau da kullum zai bunkasa tattalin arziki.