Mutane A Wasu Kasashen Duniya Kamar Birnin New York Na Amurka Na Mayar Da Martani Ga Rikicin Isra'ila Ta Hanyar Yin Zanga-zanga

Your browser doesn’t support HTML5

A wasu manyan biranen duniya kamar babban birnin New York a Amurka mutane suna mayar da martani ne ga rikicin Isra'ila ta hanyar yin zanga-zangar nuna goyon baya ga bangarorin biyu.