Mun Duba Yadda Mayakan Kungiyar Hamas Suka Kai Wani Harin Bazata Akan Isra'ila Da Ya Ta Da Zaune Tsaye

Your browser doesn’t support HTML5

Mun duba rikicin dake faruwa a gabas ta tsakiya tsakanin Isra’ila da kungiyar Hamas ta Falasdinawa sakamakon wani harin bazata da mayakan Hamas suka kai kan Isra’ila ranar Asabar 7 ga watan Oktoba.