MDD Ta Ce Sama Da Kashi Uku Na Mata Masu Aiki A Duniya Suna Aikin Gona Ne

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar Abinci da Aikin Gona ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce sama da kashi daya bisa uku na mata masu aiki a duniya suna aiki ne a bangaren aikin gona.