Mazauna Lebanon Sun Yi Zanga-Zanga Don Nuna Rashin Amincewarsu Da Gwamnatin Kasar
Your browser doesn’t support HTML5
Jami'an tsaron Lebanon sun harba hayaki mai sa hawaye a jiya Asabar a dubunnan masu zanga-zangar da suka hallara a babban dandalin Beirut don nuna rashin amincewarsu da yadda gwamnatin kasar ke aiwatar da fashewar da ta kashe mutane akalla 16, ta raunata wasu 123 ta kuma lalata wasu sassan garin.