MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Sheda Mara Kyau A Yanar Gizo Ka Iya Kawo Tasgaro Ga Ci Gaban Kamfanin Kasuwanci Da Cinikayya - Yuni 18, 2023

Halima AbdulRauf

A cikin shirin na wannan makon, mun tabo batun yadda sheda mara kyau wato negative online word of mouth a yanar gizo ko kuma kafoffin sada zumunta daga abokan cinikayya ka iya kawo tasgaro ga ci gaban duk wani kamfanin kasuwanci da cinikayya a wannan zamani na intanet inda mutane zasu iya shigar da korafin da zai iya sanya kamfanin kasuwanci ya rufe gabadaya idan jagorori basu dauki matakin rarrashin mai korafi a kan lokaci ba.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Sheda Mara Kyau A Yanar Gizo Ka Iya Kawo Tasgaro Ga Ci Gaban Kamfanin Kasuwanci Da Cinikayya - Yuni 18, 2023