MATASA A DUNIYAR GIZO: Tasirin Da Fasahar Zamani Ke Yi Wajen Bunkasa Tattalin Arzikin Najeriya - Oktoba 29, 2023

Halima AbdulRauf

Mun duba tasirin da fasahar zamani ke yi wajen bunkasa tattalin arzikin Najeriya, la’akari da taron fasahar zamani na kasar da aka yi a cikin makon nan inda kwararru suka yi nazari a kan ci gaban da ake samu a fannin a shekarun baya-bayan nan.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

Matasa a Yanar Gizo