MATASA A DUNIYAR GIZO: Nasarar Da Aka Samu Daga Shekarar Data Gabata Zuwa Yanzu A Fannin Fasahar Zamani - Nuwamba 5, 2023

Halima AbdulRauf

Shirin ya duba nasarar da aka samu daga shekarar data gabata zuwa yanzu a fannin fasahar zamani yadda ya shafi bunkasar tattalin arzikin kasar a yayin da ake ci gaba da tafka muhawara a kan tasirin taron digital Najeriya a kan tattalin arzikin kasar wanda ya wakana daga ranar 26 na watan Oktobar da ya gabata.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO