MATASA A DUNIYAR GIZO: Me Ake Nufi Da Manhaja Ko Na’ura Mai Kwawalwa Ta Chatgpt? - Mayu 22, 2023

Manhajar ChatGPT

Shirin ya yi nazari a kan mai ake nufi da manhaja ko na’ura mai kwawalwa ta ChatGPT.

ChatGPT

Alfanu da ilollin da ke tattare da mu’amalar matasa da ita a daidai lokacin da ta ke kara samun karbuwa a Najeriya da wasu kasashen duniya duk da cewa masana na ta nuna fargaba kan yadda kirkiro da ire-iren wannan manhaja ko na’ura ka iya shafar tarbiyyar yin karatu da bincike mai zurfi da darasi tsakanin matasa da ke amfani da ita.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Matasa episode 116 Chat GPT.mp3