MATASA A DUNIYAR GIZO: Iyaka Akan Abubuwa Da Ake Wallafawa A Dandalin Sada Zumunta, Mayu 06, 2024

Halima AbdulRauf

ABUJA, NIGERIA - A shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan makon mun yi nazari ne akan yadda za’a iya yin iyaka akan abubuwan da ake wallafawa a dandalin sada zumunta musamman ganin yadda mutane ke amfani da wannan dama wajen cin mutuncin juna.

Saurari cikakken shirin da Halima AbdulRauf ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Iyaka Akan Abubuwa Da Ake Wallafawa A Dandalolin Sada Zumunta, Mayu 06, 2024.mp3