MATASA A DUNIYAR GIZO: Hira Da Shugaban Manhajar Nortflix, Dandalin Da Aka Ware Wa Masu Shirya Finafinan Harshen Hausa - Oktoba 1, 2022 

Shamsiyya Hamza Ibrahim

Cigaban hira ta mussaman da Shugaban manhajar Nortflix ta yanar gizo dandalin da aka ware wa masu shirya finafinan harshen hausa don ba su damar cin gajiyar aikinsu ta hanyar yada shirye shirye ga masu kallo a fadin duniya ta na’urori da ke amfani da yanar gizo.

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Hira Da Shugaban Manhajar Nortflix, Dandalin Da Aka Ware Wa Masu Shirya Finafinai Harshen Hausa - Oktoba 1, 2022