MATASA A DUNIYAR GIZO: Ginshiki Na Biyar Na Taswirar Da Ma’aikatar Sadarwa Da Tattalin Arzikin Fasahar Zamani Ta Fitar - Nuwamba 19, 2023

Halima AbdulRauf

Shirin ya tattauna da babban daraktan hukumar NITDA, Kashifu Inuwa Abdullahi, a kan ginshiki na biyar na taswirar da ma’aikatar sadarwar da tattalin arzikin fasahar zamani ta fitar don cimma kudurin shugaban Najeriya, Bola Tinubu, na bunkasa fannin da kuma hanyoyin aiwatar da su.

Sauarari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO