MATASA A DUNIYAR GIZO: Fa’idoji Da Kuma Illolin Yin Amfani Da Kafofin Sada Zumunta - Yuni 04, 2023

Halima AbdulRauf

Nazari kan fa’idoji da kuma illolin yin amfani da kafofin sada zumunta a daidai wannan lokacin da ake ganin karuwa a batun yadda labaran kanzon kurege da farfaganda tsakanin ‘yan Najeriya musamman ma matasa da wasu mutane ke amfani da su wajen cimma manufarsu na daban ina zamu ji daga bakin wasu matasa da suka yi fice a kafofin a kan yadda za a sami mafita.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Fa’idoji Da Kuma Ilollin Yin Amfani Da Kafoffin Sada Zumunta - Yuni 04, 2023