Hotunan Wasu Wasannin Damben Marigayi Muhammad Ali Tun Fara Dambensa

Zakaran damben ajin masu nauyi na duniya Muhammad Ali, tsaye a kan Sonny Liston, wanda ya buge cikin minti daya da fara dambensu a Lewiston dake Jihar Maine ranar 25 Mayu, 1965. Muhammad Ali shi kadai ne ya taba rike kambin damben duniya na ajin masu nauyi har sau uku.

Muhammad Ali yana kalubalantar Sonny Liston da ya tashi su ci gaba da bugawa, a bayan da shi Liston a lokacin ya ki yarda ya kira Ali da sabon sunansa, yana kiransa da tsohon sunansa Cassius Clay.

Muhammad Ali a lokacin da ya doke zakaran damben duniya na wancan lokaci, George Foreman ya kwace masa kambi a gwabzawarsu ta Kinshasa a tsohuwar kasar Zaire, ranar 30 Oktoba 1974. Wannan karawa ce aka yi mata lakabin "Rumble In The Jungle."

George Foreman lokacin da zai dunguri kasa a karawarsu da Muhammad Ali a Zaire

Karon battar Muhammad Ali da Joe Frazier a Manila, Philippines, 1 Oktoba, 1975.

 

Muhammad Ali da Joe Frazier a Philippines, 1 Oktoba 1975

Muhammad Ali

Alkalin wasa yana tura Muhammad Ali gefe kafin ya fara kirga daya zuwa goma, a bayan da Ali ya doke Zora Folley a zagaye na bakwai na karawarsu a New York, 22 Maris 1967.

Ali Shavers 1977

FILE - Young heavyweight boxer Cassius Clay, who later changed his name to Muhammad Ali, points to a sign he wrote on a chalk board in his dressing room before his fight against Archie Moore in Los Angeles, predicting he'd knock Moore out in the fourth ro

Muhammad Ali